Da yake Jawabi yayin gabatar da nasihar Juma,a a masallacin yan taya dake Jos, shehin Malamin yaja hankalin mutane kan rasuwar Dahiru Usman Bauchi , Wanda yace yasan babban dansa Ibrahim Dahiru Bauchi , dan haka yace M Ibrahim ya mikawa dukkan ahlin gidan Jaje da fatan Allah ya basu hakurin rashin mahaifin nasu
Malam Sani Yahaya Jingir ya bawa iyalan Dahiru Bauchi Hakuri
