Malam Sani Yahaya Jingir ya bawa iyalan Dahiru Bauchi Hakuri

Da yake Jawabi yayin gabatar da nasihar Juma,a a masallacin yan taya dake Jos, shehin Malamin yaja hankalin mutane kan rasuwar Dahiru Usman Bauchi , Wanda yace yasan babban dansa Ibrahim Dahiru Bauchi , dan haka yace M Ibrahim ya mikawa  dukkan ahlin gidan Jaje da fatan Allah ya basu hakurin rashin mahaifin nasu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *