Jamaiyar PDP tayi rashin wakilai guda shida a majalisar tarayya

Shida daga cikin ‘yan majalisar wakilai ta tarayya da aka zaɓa a ƙarƙashin jam’iyyar PDP daga Jihar Osun sun fice daga jam’iyyar tare da komawa jam’iyyar Accord.

‘Yan majalisar sun sanar da sauya sheƙarsu ne a ranar Litinin yayin taron masu ruwa da tsaki na jam’iyyar da aka gudanar a Osogbo, babban birnin jihar Osun.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *