Special report
By Muhammad Usaini KWALAM Kungiyar Yan’jaridu ta Jihar Jigawa ta raba tallafin abinci na watan Ramadan ga iyalan wasu Yan’jaridu da suka rasu da wasu wadanda sukayi ritaya
Kungiyar ta raba tallafin ne a harabar sakatariyar ta jiha dake Dutse
Daga Dutse ga rahoton Muhd H Kwalam
