Tsohon kakakin majalisar tarayya Hon Ahmed Idris Wase ya gabatar da korafi akan umarnin Shugaban Kasa Tinubu na janye ‘yan sanda daga bawa manyan mutane (VIP) kariya
Hon Ahmad yace sakamakon wannan umarni na Shugaban Kasa Tinubu ya jefa rayuwar manyan mutane da ‘yan siyasa cikin barazana, saboda masu garkuwa da mutane sunce zasu fara kamasu da zaran an janye ‘yan sanda
Har zuwa yanzu akwai manyan ‘yan siyasa da basu bari an janye ‘yan sanda daga jikinsu ba, wasu suna ganin cewa Civil Defense basu da horon da zasu iya basu kariya
