Gwabna Namadi yayi kira ga Alkalai suji tsoron Allah

By Muhammad Saed Dutse

Gwaman Jihar Jigawa Malam Umar Namadi ya yi kira ga Alkalai kan su sanya tsoron Allah wajen gudanar da aiyukansu.

Gwamnan ya yi wannan kiran ne a lokacin da ya Karbi babbar tawagar Alkalan kotunan shari’ar musulunci na Jihohin Arewacin Najeriya a gidan Gwamnati yayin wata ziyara da kumgiyar Alkalan kotunan shariar musulunci suka kawo masa a ifishinsa .

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *